peoplepill id: shehu-hassan-kano
Nigerian actor
Shehu Hassan Kano
The basics
Quick Facts
Intro
Nigerian actor
Places
is
Work field
Gender
Male
Place of birth
Fagge, Kano State, Nigeria
Star sign
Age
56 years
The details (from wikipedia)
Biography
Shehu Hassan Kano (An haifeshi ranar 25 ga watan Mayu, 1968). Kwararren ɗan wasan fina-finan hausa ne a masana'antar fim ta Kannywood, kuma ɗan jarida wanda ya bada gaggarumar gudummawa a masana'antar shirya fina-finan dake da hedikwatar ta a birnin Kano, yafi taka rawa a ɓangaren fitowa a matsayin uba a cikin shirin film ɗin Hausa.
Tarihi
An haifi ShehuHassan Kano a ranar 25 ga watan Mayu shekara ta 1968, a unguwar Fagge dake jihar Kano, Najeriya.
Sana'ar fim
Shehu Hassan Kano ya fito a fina-finai da dama, da suka wuce a lissafa su. Suna daga cikin jarumai na farko a duniyar wasan Hausa. Ga wasu kaɗan daga cikin su:
- Kaddara ta Riga Fata,
- Saudatu (iya tama Multimedia)
- Hauwa (NB Entertainment)
- Jurumta
- Ƙara'i
- Gidan Farko
- Duniyar mu
- Labarina
- Ba'asi, da dai sauran su.
Manazarta
The contents of this page are sourced from Wikipedia article.
The contents are available under the CC BY-SA 4.0 license.
Lists
Shehu Hassan Kano is in following lists
By field of work
By work and/or country
comments so far.
Comments
Credits
References and sources
Shehu Hassan Kano