peoplepill id: dauda-kahutu-rarara
DKR
Nigeria
4 views today
10 views this week
Dauda Kahutu Rarara
Political singer

Dauda Kahutu Rarara

The basics

Quick Facts

Intro
Political singer
A.K.A.
Rarara Kahutu
Places
Work field
Gender
Male
Place of birth
Katsina State, Nigeria
Age
38 years
Awards
Award of Excellence.
 
The details (from wikipedia)

Biography

Dauda kahutu rarara
shahararran mawakin dan siyasa

Dauda Adamu Kahutu Rarara wanda aka fi sani da Rarara, an haife shine a ( jihar Katsina ) shahararren Mawakin Yan siyasa ne a Nijeriya, mawaki a fannin rera wakokin yan siyasa kuma marubucin wakoki, Ni Abdussamad nace Dauda Kahutu Rarara yafi kowa kudi a masana'antar Kannywood. wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen rera wakokin Yan jam'iyyar (APC) All Progressive Congress a babban zaben Najeriya na shekarar 2015, musamman ma ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari..

Rayuwar farko da ilimi

An haifeshi ne a jihar Katsina a wani kauye da ake kira Kahutu, Yayi karatun Alqur'ani a makarantar Almajiranci, wata hanyar gargajiya ce ta Hausawa ta koyon addinin Musulunci.wato (kolanta).

Siyasa

Rarara ya kasance sananne ne yayin babban zaben Najeriya na 2015, lokacin da yake rera wakoki da dama ga Muhammadu Buhari da kuma adawa da shugabancin Goodluck Jonathan a galibin wakokin nasa. A watan satumba na 2020, Rarara ya nemi gudummuwa daga masoyan Muhammadu Buhari, don tura masa Naira dubu daya domin sakin bidiyon minti biyu na yabon Muhammadu Buhari, cikin kasa da awanni 48 Ya karbi Naira miliyan 57 don sakin wakar wacce Ya yaba Muhammadu Buhari.

Wakokinsa

Dauda kahutu rarara yayi wakoki da dama, ga kadan daga cikin fitattun wakokinsa;

  • Ƙkwai cikin kaya
  • Saraki sai Allah
  • Masu Gudu-su-Gudu
  • Buhari ya Dawo
  • Baba Buhari dodar
  • Jahata ce
  • Kwana Darin Dallatu
  • Kano ta Gandujace
  • Ubban Abba zama daram
  • Malam sha'aban
  • Jaagaba ya karbi
  • Gawuna is coming
  • Kashim sauransu.
  • Ganduje shugaban faty.

Shugaban 13x13

Shine shugaban kungiyar matasan kannywood ta 13x13, wata kungiya ce ta adadin mutum sha ukku (13), kuma ko wanne mutum daya daga cikin su sha ukkun yana da mutum 13 dake karkashinsa.

Sukar

Wasu futattun matasa sun afkawa Rarara yayin da yake daukar bidiyo a jihar Katsina. Ana zargin sa da wawure Naira Miliyan 100 da jam'iyyar siyasa ta All Progressive Congress ta ba wa duk wadanda ke rera wakoki ga ƙungiyar siyasa.

.

Manazarta

The contents of this page are sourced from Wikipedia article. The contents are available under the CC BY-SA 4.0 license.
Lists
Dauda Kahutu Rarara is in following lists
comments so far.
Comments
From our partners
Sponsored
Credits
References and sources
Dauda Kahutu Rarara
arrow-left arrow-right instagram whatsapp myspace quora soundcloud spotify tumblr vk website youtube pandora tunein iheart itunes