peoplepill id: abimbola-ipaye
AI
Nigeria
12 views today
12 views this week
The basics

Quick Facts

Places
Work field
Gender
Female
Abimbola Ipaye
The details (from wikipedia)

Biography

Abimbola Ipaye
abunbola tare da kawarta

Abimbola Ipaye ƴar Nijeriya ce mai masana'anta haɗa sutura sannan kuma ƴar kasuwa . Ita ce mai tsara suturu samfurin Aso Oke da Asoebis a Najeriya da aka sani sosai a Najeriya.

Rayuwar farko

Abimbola Ipaye tana da shekaru 14 da haihuwa ta fara aiki don samarwa mahaifiyarsa da ‘yan uwanta tanadi. Ta fara gudanar da ayyukanda ne domin mutane daban-daban su tallafawa dangin ta. Ta fara karamar sana’a ta sayarwa da ɗinka Ankara a matsayin hanyar samun kuɗin shiga a lokacin da take jami’a. Daga baya ta samu aiki, kuma ta fara koyon yin kwalliya da Aso Oke daga mutane. Daga baya ta tafi don fara kasuwancin ta, wanda bai yi nasara da farko ba. Amma bayan 'yan shekaru kasuwancin ya kasance nasara ga abin da yanzu ake kira Hadisi ta hanyar Bimms..

Manazarta

  1. "Exquisite Aso-oke & Asoebi : Fashion Insider with Bimmms24 — ndani.tv".
  2. "Meet the inspiring entrepreneur reinventing Aso Oke for Nigeria's Colorful Occasions. Abimbola Ipaye | Leading Ladies Africa". Archived from the original on 2020-11-16. Retrieved 2020-11-15.
The contents of this page are sourced from Wikipedia article. The contents are available under the CC BY-SA 4.0 license.
Lists
Abimbola Ipaye is in following lists
comments so far.
Comments
From our partners
Sponsored
Credits
References and sources
Abimbola Ipaye
arrow-left arrow-right instagram whatsapp myspace quora soundcloud spotify tumblr vk website youtube pandora tunein iheart itunes