peoplepill id: hassan-wayam
Nigerian musician
Hassan Wayam
The basics
Quick Facts
The details (from wikipedia)
Biography
Alhaji Hassan Wayam (an haife shi a shekarar alif 1956 ya kuma rasu a shekara ta alif 2020). ɗan asalin jihar Sokoto ne amma yayi duk rayuwarshi a garin Zaria jahar Kaduna. shahararren mawaƙin gargajiya ne na Hausa.
Tarihin sa
An kuma haifi Alhaji Hassan Wayam a wani gari mai suna Gwadda, wanda kuma ake kira Bakin Ruba, a ƙasar Maradun ta Jihar Zamfara, a cikin shekara ta 1956.
Mahaifin sa, Malam Muhammadu, Babarbare ne. Mahaifiyar sa Halima, Bafulatana ce. Sana’ar mahaifinsa ita ce sassaƙa, to amma kuma wani lokaci ya kan yi wa Fulani kiɗan kotso jefi-jefi.
Hijira
Ali Barau ya kai Wayam Zariya a cikin shekara ta 1969, ya aje shi a gidan sa da ke Unguwar Kanawa. Duk yamma sai ya ɗauke shi ya kai shi.
Manazarta
The contents of this page are sourced from Wikipedia article.
The contents are available under the CC BY-SA 4.0 license.
Lists
Hassan Wayam is in following lists
By work and/or country
By category
comments so far.
Comments
Credits
References and sources
Hassan Wayam