peoplepill id: hannatu-bashir
HB
Nigeria
1 views today
1 views this week
Hannatu Bashir
Nigerian actress

Hannatu Bashir

The basics

Quick Facts

Intro
Nigerian actress
Places
Gender
Female
Place of birth
Kano, Kano State, Nigeria
Age
32 years
The details (from wikipedia)

Biography

Hannatu Bashir (an haife ta a ranar 2 ga watan Octoba shekarata alif 1992). kuma ta girma a jihar Kano, yankin arewa maso yammacin Najeriya. Hannatu ta kammala karatun NCE ne a Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi, jihar Kano.

Hannatu Bashir

Hannatu Bashir Da akafi sani da Hanan ta shiga masana’antar fina-finan Hausa, Kannywood ne a shekara ta 2012 ta hanyar taimakon Marigayi Umar Jalo, wanda abokin kawunta ne. Ta ce tun daga shekara ta 2012 lokacin da ta shiga masana'antar, ta samu kwangila tare da MTN don yin tallar da aka biya ta kuma tun daga wannan lokacin take ta tashi tare da samun cikakken aiki tare da Rite Time Multimedia. Fitacciyar Jarumar Kukan Kurciya ta lura cewa a shekarunta na yanzu akwai aiki a gabanta domin har yanzu ba ta tabbatar da kimarta a cikin Masana'antar ba duk da cewa ta samu daga masana'antar. Jerin talabijin mai taken: "Kukan Kurciya" game da tsohuwar al'ada ce da ke nuna yadda al'ummomin yankin ke yakar junan su akan filaye, shanu, mata, kogi ko wuraren masana'antu. Hannatu ta kuma taka rawar gani a wasu finafinai na Hausa.

Fina Finan ta na Kannywood

(BT) na nufin Ba Tabbas, ma'ana babu tabbacin kwanan wata da shekarar da fim din ya fita. Yayin da akwai wasu kuma da ake da tabbacin kwanan watan fitar su.

Fim↑ Shekara
HinduBT
Dare BiyuBT
MairoBT
MakauniyaBT
Kukan KurciyaBT

Manazarta

The contents of this page are sourced from Wikipedia article. The contents are available under the CC BY-SA 4.0 license.
Lists
Hannatu Bashir is in following lists
comments so far.
Comments
From our partners
Sponsored
Credits
References and sources
Hannatu Bashir
arrow-left arrow-right instagram whatsapp myspace quora soundcloud spotify tumblr vk website youtube pandora tunein iheart itunes