Zainab Ibrahim Idris
Nigerian ecologist and philanthropist
Intro | Nigerian ecologist and philanthropist | |
Places | Nigeria | |
is | Philanthropist Ecologist | |
Gender |
| |
Death | 2014 |
Zainab ibrahim Idris itace matar tsohon gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ibrahim Idris.
Zainab ta kasance mata kuma Uwa a jihar Kogi. Tayi aiki tukuru wajen sauya tsarin ofishin matan gwamna na jihar kuma ta kafa gidauniyar "Family Advancement Program {FAP}.
Tayi aure da sannan suna da 'ya'ya tare. Itace mahaifiya ga tsohon memba na majalisar dokoki ta kasa wato Mohammed Ibrahim idris.