Shafkat Bose Adewoyin
Nigerian actress
Intro | Nigerian actress | |
Places | Nigeria | |
is | Actor | |
Work field | Film, TV, Stage & Radio | |
Gender |
| |
Death | 23 June 2020 |
Shafkat Bose Adewoyin (Ta mutu a ranar 23 ga watan Yunin ahekarar 2020) ' yar wasan kwaikwayo ce a masana'antar fim na Nollywood dake Najeriya. An fi saninta da Madam Tinubu a cikin fim din Efunroye Tinubu . Adewoyin ta taka rawa a wasannin kwaikwayo kamar ORÍ (Destiny) kuma a matsayin "Mama Oni" tare da Adebayo Salami a fim ɗin Omo Ghetto na Funke Akindele.
Bose Adewoyin ta mutu a ranar 23 ga Yuni 2020.